Swap Guy ft. Mubson Zamani – BAKOMAI
Swap Guy Bakomai ft Mubson Zamani Mp3 Download
The outstanding music young musical head as Swap Guy bounces through with an amazing tune tagged “Bakomai,” making a special debut here on Abokimusic Blog.
Thank you for reading this post, don't forget to subscribe!Bakomai marks his first drop for the year as he gave an energetic performance featuring a big name called Mubson Zamani.
Bakomai is the fresh, wavy tune making waves amongst northern states like Kano and Kaduna.
The song is penetrating deep amongst good music lovers across the country.
- Artiste Name: Swap Guy
- Song Name: Bakomai
- Featured Act: Mubson Zamani
- Duration: 3:12Mins
- Released Date: 13-01-2025
- Format: MP3 High Quality
Listen and Download Bakomai Mp3 Below;
DOWNLOAD BAKOMAI MP3
BAKOMAI LYRICS
Oya duka duka
Mubson Zamani
Sunanah swap guy
MSIN neh
Allah kare wahalah
Ameeen
karabamu da Yan wahalah
Ameen
da sunso mu wahalah
Ameen
kafin sallah munyi alwalah
da sunso muyi kwallah
ah ah mu munada Allah aaaah
basu karu da komai bah
basu soh suganmu da komai bah
ah ah bamu cemasu komai bah
uhhhnnnnn
basu soh muzama komai bah
basu sanmu a kowa bah
Allah neh gatanmu
Kuma shidin yafisu
(Chorus by swap guy)
Kosun Zage Kah
Bakomai
subude wuta
bakomai
sun cuce Kah
Bakomai
Toh aii da sun cuce mu
Bakomai
sun zage mu
Bakomai
Sun Kore mu
Bakomai
bakomai
bakomai
bakomai
Bakomai
bakomai
bakomai
bakomai
bakomai
(first verse by Mubson Zamani verse)
oya dukaka dukaka
da muna wahalah
akwai tarin matsalah
sun mun kantakile sosai
Kuma sun wanki Gara
yanzu nagane atsaya
Kuma nagane tafiyan
koh zandawo da jiya
na fada masu Yaron bai gajiya
ehh ehh
adaka abari
Toh inyayi yawa
hannu zamu daka
daka zamu tare ehhh
mu bamu gudu
Arewa to kudu
aii zamu iya
koh wuya da bugu ooh
nace da sauran kallo
Dan wata ya bullo
zanzamo tauraro
ga masuyi mana gwalo
nace da sauran kallo
Dan wata ya bullo
zanzamo tauraro
ga masuyi mana Gwalo
(Chorus by swap guy)
Kosun Zage Kah
Bakomai
subude wuta
bakomai
sun cuce Kah
Bakomai
Toh aii da sun cuce mu
Bakomai
sun zage mu
Bakomai
Sun Kore mu
Bakomai
bakomai
bakomai
bakomai
Bakomai
bakomai
bakomai
bakomai
bakomai
(Last verse by swap guy)
tun Ada naso neh
duniya taji zancena
banfada bah
amma sunso neh
suji baki nah ahh
amma bakomai
amma bakomai
amma bakomai
amma bakomai ehhh
kagara