Babskid – Soyayya Lyrics

Babskid Soyayya Lyrics

  • Artiste Name: Babskid
  • Song Name: Soyayya
  • Duration: 2:53Mins
  • Released Date: 07 – 09 – 2023
  • Format: MP3 High Quality

Stream Soyayya Video Below;

Babskid Soyayya Lyrics

Intro

Soyayya
Soyayya Kibani Nasha
Inbaki Kisha Muji dadi
Soyayya Ni Zani Baki Kisha
Soyayya Ni Zaki Bani Nasha

Related Articles

Verse 1

Ni dai nagani inaso dan ke zallah nake ta hoto
Girl am calling and falling for you, yar gata
Ni daii nagani, muryarki ta rikirtar dani gamon jinii,
Kwantar danii, kikaii ni wurin da bawaniii sai ke.

Soyayyanki sinadari
Ina dake ina shagali
Kuma fa se ki gane bani kinki koh ina a gari
Ki tuna kina dani
Ni bani barin ki ni
Rayuwa fa idan babu keh toh ai pha babu ni.

Kyakkyawa adon gari
Meh kyawu da asali
Meh kyau babu tozali
Keh ceh cutar da lafiyar da tazo babu magani

Chorus

Soyayya Kibani Nasha
Inbaki Kisha Muji dadi
Soyayya Ni Zani Baki Kisha
Soyayya Ni Zaki Bani Nasha

ABOKI STORIES

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Related Articles

Back to top button